Posts

Showing posts from July, 2023

Zuwan Bola Ahmad Tinubu (Jagaba) Jahar Kano Yabar Baya Da Kura, Ankara ‘Yan Ta’adda Guda… Kallo

Image
Rundunar ‘Yansandan Najeriya Reshen Jahar Kano Sun Sami Nasarar Kama ‘Yan Daba Da Makamu Su 61 Yayin Jagaliyar Siyasa ‘Yansanda Sun Bayyana Yadda Suka Kama Mutane 61 Bisa Zargin Jagaliyar Siyasa A Cikin Garin Kano Yayin Rally Campaign Da Jam’iyar Apc Ta Gabatar. Kwamashinan ‘Yan Sanda Mamman Dauda Shine Yasanar Da Hakan Cikin Wata Sanarwa Da Kakakin Rundunar’ Na JaharKano SP Abdullahi Haruna Kiyawa, Yafitar Ranar Alhamis, Inda Yace “An Kamasu A Ranar Laraba Wadda Ta Gabata. An Kama ‘Yan Jagaliyar A Filin Wasa Na Sani Abacha Dake Jahar Kano Lokacin Wani Taron Siyasa. Yakara Da Fadin Daga Cikin Kayan Da Aka Kar6a A Hannayensu, Akwai Wukake 33, Takubba 8, Almakasa 4 Da Tabar Wiwi 117. “Shugabannin Jam’iyyu Da ‘Yan Takara Sunyi Alkawarin Zasu Baiwa ‘Yansanda Hadin Kai Da Dukkanin Jami’an Tsaro Domin Gudanar Da Za6e Cikin Kwanciyar Hankali